Published September 1, 2023 | Version v1
Journal article Open

Malamai Da Ilmin Hisabi:Nazari Daga Kusfa Zariya

Authors/Creators

Description

Wannan bincike manufarsa ita ce, bibiyar ayyukan Malaman unguwar Kusfa na ilimin Hisabi da suka gabata da wa]anda suke raye, domin a fito da irin gudummuwar da malamai ke bayarwa ta fuskar ilimin Hsabi da rubuce-rubucensu na ilimin Hisabi da ayyukansu na malanta, wa]anda suka taimaka wajen bun}asa al’adun Hausawa. Binciken ya gano unguwar Kusfa ta samo sunanta ne daga Kwasfa wato magudanar ruwa. Har ila yau, binci}en ya gano al’}aluman ilimin Hisabin da suke amfani da su, da abubuwan da suke koyarwa na bayar da gudummuwa da suka ha]a da, koyar da yanayin ilimin Hisabi da Adadi na Hisabi da Buruzan Hisabi.

Files

New article 17.pdf

Files (478.1 kB)

Name Size Download all
md5:3f451419d76b68d55801956a2ba0db24
478.1 kB Preview Download