Kwatanci Tsakanin Tsakanin Waƙar Tabban Hakƙiƙan da Waƙar Lalura
Authors/Creators
Description
Waƙar Lalura da kuma Tabban Haƙiƙan tamkar Ɗanjuma ne da Ɗanjummai. Dalilai da yawa sun nuna hakan, musamman idan aka yi la’akari da cewa dukkaninsu an gina su ne kan jigon wa’azi. Sannan baki ɗayansu wallafar Shehu Usmanu Ɗanfodiyo ne. baya ga kamanceceniya ta waɗannan ɓangarori, baitoci da dama a cikin waƙoƙin biyu tagwaye ne ta fuskar abin da suke jan hankali zuwa gare shi. Sai dai bayan wannan kamanceceniya, aikin ya kawo bambance-bambance tsakanin waƙoƙin biyu. Baya ga haka, aikin ya kawo shawarwari game da yanda waƙoƙin biyu za su kasance masu amfanarwa ga ɗalibai da ma sauran al’umma baki ɗaya. Ɗaya daga cikin waɗannan hanyoyi shi ne nazartar waƙoƙin tare da gane saƙonnin da suka ƙunsa, ba sauraro ko karatu domin nishaɗi ba kawai.
Files
Kwatanci Tsakanin Tsakanin Wakar Tabban Hakikan da Wakar Lalura.pdf
Files
(346.1 kB)
| Name | Size | Download all |
|---|---|---|
|
md5:869cacc794a18c00b32ec4ef1c95afde
|
346.1 kB | Preview Download |